Jump to content

Daular Usmaniyya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Daular Usmaniyya
دولت عالیه عثمانیه (ota)
Flags of the Ottoman Empire (en) Coat of arms of the Ottoman Empire (en)
Flags of the Ottoman Empire (en) Fassara Coat of arms of the Ottoman Empire (en) Fassara

Take Imperial anthems of the Ottoman Empire (en) Fassara

Kirari «دولت ابد مدت»
Suna saboda Osman I
Wuri
Map
 41°N 29°E / 41°N 29°E / 41; 29

Babban birni Constantinople (en) Fassara
Yawan mutane
Harshen gwamnati Ottoman Turkish (en) Fassara
Addini Mabiya Sunnah, Alevism (en) Fassara, Bektashi Order (en) Fassara, Greek Orthodox Church (en) Fassara, Armenian Apostolic Church (en) Fassara, Syriac Orthodox Church (en) Fassara da Yahudanci
Labarin ƙasa
Bangare na Central Powers (en) Fassara
Yawan fili 5,200,000 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Daular Abbasiyyah, Daular Rumawa, Beylik of Osman (en) Fassara, Beylik of Bafra (en) Fassara, Maona of Chios and Phocaea (en) Fassara da Duchy of Leucas (en) Fassara
Rushewa 17 Nuwamba, 1922
29 ga Yuli, 1299
<abbr title="Circa (en) Fassara">c. 1300
Ta biyo baya Government of the Grand National Assembly (en) Fassara da occupation of Smyrna (en) Fassara
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati absolute monarchy (en) Fassara, dual monarchy (en) Fassara, absolute monarchy (en) Fassara, dual monarchy (en) Fassara, single-party system (en) Fassara, military dictatorship (en) Fassara da sarauta
Gangar majalisa General Assembly of the Ottoman Empire (en) Fassara
Ikonomi
Kuɗi Akçe (en) Fassara
Tutar daular Usmaniyya
Tambarin daular Usmaniyya
Taswirar daular Usmaniiya a zamanin ta

Daular Usmaniyya (Larabci دولت عليه عثمانیه), (Turanci Devlet-i ʿAlīye-i ʿOsmānīye), (Turanci Exalted Ottoman State), (Turanci na wannan zamani; Osmanlı İmparatorluğu, ko Osmanlı Devleti), (Faransanci Empire ottoman),[1][1][2] daula ce da akayi ta a ƙasar mai mazauni a ƙasar Turkiyya a yanzu wadda taɗau tsakanin lokacin 1299 zuwa 1923. Daular na zaune a Turkiyya kuma tana da iko da gabashi da kudancin ƙasashen dake a gefen kogin Meditereniya.

Tsakanin shekara ta 1299 Osman I ya kafa daular, kuma tayi ƙarfi sosai tsakanin shekara ta 1400 zuwa shekarar 1600, lokacin ƙarfin ikon ta ya mamaye yankunan kudu maso gabashin Turai da kudu maso Yammacin Asiya da kuma arewacin Afrika.

Daular ta samu ne sakamakon cinye kasashe da yaki. Sarki ne ke aikawa da Gwamna zuwa dukkan kasar da daular ta kama domin yayi shugabanci, ana kiran wadannan gwamnonin da Pasha ko Bey. Mafi shahara daga cikin su a ƙarni na 19 shine Muhammad Ali Pasha.

Daular Usmaniyya ta karye ne a lokacin Yaƙin Duniya na I wanda yayi sanadin dukkan ƙasashen kowacce ta rabu da juna.

  1. 1.0 1.1 Strauss, Johann (2010). "A Constitution for a Multilingual Empire: Translations of the Kanun-ı Esasi and Other Official Texts into Minority Languages". In Herzog, Christoph; Malek Sharif (eds.). The First Ottoman Experiment in Democracy. Wurzburg: Orient-Institut Istanbul. pp. 21–51. Archived from the original on 2019-10-11. (info page on book Archived 2019-09-20 at the Wayback Machine at Martin Luther University) // CITED: p. 36 (PDF p. 38/338).
  2. Roy, Kaushik (2014-05-22). Military Transition in Early Modern Asia, 1400-1750: Cavalry, Guns, Government and Ships (in Turanci). Bloomsbury Publishing. ISBN 978-1-78093-800-4. The Osmanli Turks called their empire the Empire of Rum (Rome).
  翻译: