Tahoua (gari)
Appearance
Tahoua | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Jamhuriya | Nijar | |||
Yankin Nijar | Yankin Tahoua | |||
Sassan Nijar | Tahoua (sashe) | |||
Babban birnin | ||||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 117,826 (2012) | |||
Labarin ƙasa | ||||
Altitude (en) | 380 m | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Tahoua gari ne, da ke a ƙasar Nijar. Shi ne babban birnin yankin Tahoua. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, an samu jimillar mutane 123,373 (dubu dari ɗaya da ashirin da uku da dari uku da saba'in da uku). mafi akasarin mutanen Tahoua hausawa ne da kuma buzaye sune ƙabilun Tahoua
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Barka da zuwa Tahoua
-
Founkoye Tahoua
-
Tahoua
-
Stieler's Hand Atlas 1891
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.